Danmarna Petroleum Limited

Danmarna Petroleum Limited Petroleum and transportation services

Awesome! 😊 I challenged myself with Islamic knowledge in Muslim Muna. Join me now!🌹👇  https://sl.muslimmuna.com/WBgX
15/01/2024

Awesome! 😊 I challenged myself with Islamic knowledge in Muslim Muna. Join me now!🌹👇
https://sl.muslimmuna.com/WBgX

Bayan Share Fiye da shekara guda: Kamfanin "DANMARNA PETROLEUM LTD" Ya Sake Bude gidan Mansa Dake Kofar Kaura a Garin Ka...
17/05/2023

Bayan Share Fiye da shekara guda: Kamfanin "DANMARNA PETROLEUM LTD" Ya Sake Bude gidan Mansa Dake Kofar Kaura a Garin Katsina.

Gidan Man Danmarna Petroleum Dake Kofar Kaura, Ya Tafi Dogon Hutu Ne a Sanadin Aikin Gadar Ƙasa Da Ta shafi Wasu yankuna na Kofar Kaura daga Ciki Hadda gidan Man.

Amma Yanzu, Kuma a Ranar Laraba Cikin Hotuna da Muke Dasu Na Tabbas Gidan Man Ya cigaba Da bada Mai kamar Yanda a Da Can ya Saba Kawowa Fetur, Gas Da Kalanzir Cikin Farashi Mai Sauƙi.

01/01/2023

Address

Danmarna Petroleum Ltd, Plot 129, Cadastral Zone BO3. Wuye District, Amac
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danmarna Petroleum Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share