Dandalin ahmed khamisu madachi

Dandalin ahmed khamisu madachi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dandalin ahmed khamisu madachi, Biotechnology company, Madaci bauci, Azare.

MASHA ALLAHAnyi sallah an kammala Lafiya muna rokon Allah ya maimaita mana
18/06/2018

MASHA ALLAH

Anyi sallah an kammala Lafiya muna rokon Allah ya maimaita mana

MASHA ALLAHAzumi yana tafiya yanda ya dace Allah ya kara dafa mana Allah yasa mugama lafiya Allah kuma ya maimaita mana
05/06/2018

MASHA ALLAH

Azumi yana tafiya yanda ya dace

Allah ya kara dafa mana
Allah yasa mugama lafiya
Allah kuma ya maimaita mana

Together with ma guys at hometown
30/04/2018

Together with ma guys at hometown

24/01/2018

ALLAH GA BAYINKA WDANDA SUKE.NEMA DAGA GAREKA ALLAH KA BASU MASU ALBARKA
25/10/2017

ALLAH GA BAYINKA WDANDA SUKE.NEMA DAGA GAREKA ALLAH KA BASU MASU ALBARKA

Allah kayi mana arzikin cikawa da Imani
17/10/2017

Allah kayi mana arzikin cikawa da Imani

Masha Allah, Gobe sallah Ubangiji Allah ya nuna mana da Alkairi
31/08/2017

Masha Allah, Gobe sallah Ubangiji Allah ya nuna mana da Alkairi

Ina fama da zazzabi daga ranar lahdi amma Allah cikin ikonsa tareda addu'a da kuka tayani yau naji dama dama. Allah ya k...
01/08/2017

Ina fama da zazzabi daga ranar lahdi amma Allah cikin ikonsa tareda addu'a da kuka tayani yau naji dama dama. Allah ya kara mana Lafiya

Masha Allah yau munkai azumi na 11 da yardar Allah saura 18 ko 19. Allah ya sanya mu daga cikin yan tattun bayin wnan wa...
06/06/2017

Masha Allah yau munkai azumi na 11 da yardar Allah saura 18 ko 19. Allah ya sanya mu daga cikin yan tattun bayin wnan wata mai alfarma

Zafin nema baya kawo samu. Saboda haka dan uwa kawai ka dage da addu'ar Allah ya zaba mana mafi alkairi a rayuwar mu
10/05/2017

Zafin nema baya kawo samu. Saboda haka dan uwa kawai ka dage da addu'ar Allah ya zaba mana mafi alkairi a rayuwar mu

HAPPY JUMA'AT KAREEM TO YOU ALL MUSLUMS UMMAH
31/03/2017

HAPPY JUMA'AT KAREEM TO YOU ALL MUSLUMS UMMAH

chilling!!!!!
02/02/2017

chilling!!!!!

Address

Madaci Bauci
Azare
KATAGUM

Telephone

07064271960

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin ahmed khamisu madachi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share