Sanimanskt

Sanimanskt Bana soyayya dake ❎inba aurenki zanyiba☑️
Bana zama da jahili❎ ko jahila❎
Dunia natsani alfahari 🙏

Trust me,self love will never hurt you.🙏♥♥♥
29/04/2026

Trust me,self love will never hurt you.🙏♥♥♥

Fake love come from fake blood family Exes is the processing now
28/04/2026

Fake love come from fake blood family
Exes is the processing now

"Ba sai duniya tayi maka dadi 🕺zaka godewa Allah ba, ka godewa Allah a duk yanayin daka samu kanka a ciki".Alhamdulillah...
21/07/2025

"Ba sai duniya tayi maka dadi 🕺zaka godewa
Allah ba, ka godewa Allah a duk yanayin da
ka samu kanka a ciki".
Alhamdulillah.

Kamar yadda kuke hakuri Dani.Nima haka nake hakuri daku 😥😢Kunga sai muci gaba da hakuri da juna kawai ✍️✍️  ✅
18/07/2025

Kamar yadda kuke hakuri Dani.Nima haka nake hakuri daku 😥😢

Kunga sai muci gaba da hakuri da juna kawai ✍️✍️

"i don’t have a plan b it’s do or die."
18/07/2025

"i don’t have a plan b
it’s do or die."

MALAM sagir ba soyayya nikeyi Facebook ba yauwaa inma kinaganin damata NE kidaina daga yauww Miyauwwww
09/07/2025

MALAM sagir ba soyayya nikeyi Facebook ba yauwaa inma kinaganin damata NE kidaina daga yauww
Miyauwwww

GUYS zanje neman capacity nadawoKudan aramin lokachiZanyi log_out Thanks
09/07/2025

GUYS zanje neman capacity nadawo
Kudan aramin lokachi
Zanyi log_out
Thanks

Idan Mace Na Maka Soyayya Na Gaskiya Zaka Sameta Da Wadannan Abubuwan:SHARE 💞  Cikin sauki ka ke iya fahimtar mace idan ...
07/07/2025

Idan Mace Na Maka Soyayya Na Gaskiya Zaka Sameta Da Wadannan Abubuwan:

SHARE 💞


Cikin sauki ka ke iya fahimtar mace idan tana sonka. Kamar yadda zaka iya fahimtar ta idan bata yinka.

Ga wasu alamu na zahiri da zaka iya fahimta daga macen da take maka soyayya na gaskiya.


1: Kishinta zai bayyana akan ka.

2: Zata rika kula da abunda baka so da wanda kake so.

3: Kudinka baya gabanta.

4: Ba zata taba baiwa wani namiji dama a kanta ba.

5: Bazata bari ka rika ganin bacin ranta ba.

6: Tana iya yin komai saboda Kai.

7: Zata rika baka shawaran yadda zaka ci gaba.

8: Bata da hakurin jin ana aibataka.

9:Tana son tasan halin da kake ciki a ko yaushe.

10: Takan shiga tashin hankali akan duk wani abu mara dadi da ya sameka.

Wadannan wasu daga cikin abunda zaka yi la'akari da su idan mace na sonka, so na gaskiya.

🔥 Vacation time 🔥🔥 Vacation time 🔥📸🔥Photography 📸🔥🔥 Vacation time 🔥🔥 Vacation time 🔥📸🔥Photography 📸🔥           ✨️💗By🔥♥️🥺...
29/06/2025

🔥 Vacation time 🔥🔥 Vacation time 🔥📸🔥Photography 📸🔥🔥 Vacation time 🔥🔥 Vacation time 🔥📸🔥Photography 📸🔥
✨️💗By🔥♥️
🥺❤️Prince pix Photography 🥹❤️📸
🪄
✨️💗By🔥♥️
🥺❤️Prince pix Photography 🥹❤️📸
🪄

Address

Bodinga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sanimanskt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sanimanskt:

Share