Dr.Hadi usman

Dr.Hadi usman Maraba da zuwa wannan page na Dr Hadi Usman domin samun abubuwan da suka shafi kimiyya da fasaha. Kuyi Following wannan shafin mungode🙏

18/01/2026

1980 an interview with Gaskiya Tafi Kobo news paper (23-1-1980) on radio transmitter coverage of 45km radius.

1980 an interview with Gaskiya Tafi Kobo news paper (23-1-1980) on radio transmitter coverage of 45km radius.
18/01/2026

1980 an interview with Gaskiya Tafi Kobo news paper (23-1-1980) on radio transmitter coverage of 45km radius.

A shekarar 1971 na kera jirgin sama mai saukar ungulu. Wanda na hadashi ne da injin besfa a lokacin ina gyaran besfa. Wa...
18/01/2026

A shekarar 1971 na kera jirgin sama mai saukar ungulu.

Wanda na hadashi ne da injin besfa a lokacin ina gyaran besfa.

Wannan jirgi na dauki tsawon wata bakwai (7) ina aikin sa cikin ikon Allah ya Kammala kuma ya tashi.

Wannan jirgi na masa wajen zaman mutum biyu akwai yaro na kuma abokina wanda ake kira Dalladi Bille wanda tare dashi muka tashi acikin jirgin.

Kuma ya tafi wanda daga bisani mun fado a makota wannan dalilin ne yasa hukuma ta kamani bisa lefin yunkurin kashe kai tare da al'umma.

Abun beyiwa Mahaifina dadi ba yayi ta fada kan cewa tunda yake betaba hulda irin wannan ba da hukuma amma ni na jawo.

Bisa wannan daliline na bawa Mahaifina hakuri tare da alkawarin gyaran besfan ma na dena.

Bayan nan akwai gwamnatin kasashen ketare data nemeni bisa son na tare wajensu baki daya amma hakan be yiwuba.

Daga bisani a 1972 na koma kano inda na fara gyaran kayan Electronics, daga bisani kuma a 1975 na kirkiri wata na'ura wadda take iya daukar muryoyi daga wurare daban daban kamar irin kasuwanni, gidaje da sauran su.

18/01/2026

Water pump 👍

Address

Darazawa Street
Gombe
760001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr.Hadi usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share