Wakili Clothing Stitches

Wakili Clothing Stitches Sewing such types of senators, eng. trouser, plain & pattern, babban Riga, plain, and kaftan

14/08/2025
Innaa lillaahi wa innaa ilaihi raa'jiun!!!,Wannan bawan ALLAHn shi din qanin mahaifiyata ne, ya hadu da ajalinsa ne sana...
15/08/2024

Innaa lillaahi wa innaa ilaihi raa'jiun!!!,
Wannan bawan ALLAHn shi din qanin mahaifiyata ne, ya hadu da ajalinsa ne sanadiyyar wadansu azzalumai da s**a yimasa kisan gilla😭😭😭, hakika wadannan mutanen sun saka mu acikin damuwa, Ya ALLAH ka hanasu samun natsuwa daniya sannan Kuma suje lahira su tadda mummunan aikinsu, Ya ALLAH 🤲 ka gafartawa kawuna Bashiru Umar Nabo, kayi masa rahama, ka kare mutuncin iyalinsa kasanya wa mahifiyarsa da 'yan uwansa hakuri dakuma natsuwa, ALLAH ya isarmana! ALLAH Ya isarmana!! Allah ya isar mana!!!

Address

Gusau
ZAMFARASTATE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wakili Clothing Stitches posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wakili Clothing Stitches:

Share