18/05/2026
🚀🏆 We are thrilled to announce that Flowdiary has been selected as a finalist in the Challenge organized by NASENI! 💡✨
We were chosen as one of the top innovations driving progress and impact in Nigeria 🇳🇬
But for Flowdiary to win this competition and claim the title of InnovateNaija Champion, we need your support through your votes. 🗳️💚
Please click this link to vote for Flowdiary now 👇
https://innovation.naseni.gov.ng/yobe-state
You will see the name “Muhammad Auwal Ahmad”—simply select it.
⏱️🤝 Please give us just one minute of your time to cast your vote, which is incredibly important to us.
We are deeply grateful for the love, support, and prayers you continue to show Flowdiary ❤️
We hope you will share this with friends and family so they can vote for us too ↗️
🚀🏆 Muna farin cikin sanar da ku cewa an zabi Flowdiary a matsayin finalist a gasar Challenge wacce hukumar NASENI ta shirya! 💡✨
An zabe mu ne a matsayin daya daga cikin manyan innovations da ke kawo cigaba da tasiri a Nigeria 🇳🇬
Amma domin Flowdiary ya lashe wannan gasar tare da samun kambun InnovateNaija Champion, muna bukatar goyon bayan ku ta hanyar jefa mana kuri'a. 🗳️💚
Ku shiga wannan link din ku zabi Flowdiary yanzu 👇
https://innovation.naseni.gov.ng/yobe-state
Za ku ga sunan “Muhammad Auwal Ahmad” sai ku yi selecting dinsa.
⏱️🤝 Ku ba mu minti daya kacal don jefa mana kuri'a wacce take da matukar muhimmanci a gare mu.
Muna godiya da irin soyayya, support, da addu'o'in da ku ke ci gaba da yi wa Flowdiary ❤️
Muna fatan za ku yi sharing ga abokai da 'yan'uwa domin su ma su zabe mu ↗️