Muhammad Basheer ahmad

Muhammad Basheer ahmad I am not like every body, but I will try my best always, insha Allah

Alhmdllh 🙏
31/03/2026

Alhmdllh 🙏

31/03/2026

in kukacemun rabson bajan ansaba Amman in kukacemun rabe Jan ansha��

31/03/2026

Abin takaici da lamarin kasar nan shine, yau da ace zaa tara yan ta' a kqshe da yawa, sai kaji kungiyar kare hakkin dan Adam tayi korafi.

Amma sun kasa yin magana kan talakawa da ake ka$gewa a Nigeria

Inji jarumin Kannywood Ali Nuhu

tir kashi🤭🫢🥹
31/03/2026

tir kashi🤭🫢🥹

TIRƘASHI: Ko uban ka ne Bisi Akande, wallahi kasan cewa haɗuwar Atiku, Amechi, Obi, Kwankwaso, El-Rufa'i masifa ce a gare mu, mu 'yan APC.

Cewar Rumanatu Sa'ad Abubakar,
Matashiya 'yar jam'iyyar APC.

31/03/2026
30/03/2026

Free sheikh sani khalifa Zaria

lallai kam
30/03/2026

lallai kam

WATA SABUWA: Idan Musa Mai Sana’a ya isa ya je kasuwa ya yi bidiyo kamar yanda na yi, — Inji Sadiq Sani Sadiq

muje zuwa dai Yan amana
30/03/2026

muje zuwa dai Yan amana

Gaskiyar Magana Kenan
Masu sukar maganar Sadiq Sani Sadiq su daina kaucewa gaskiya.
Abin da yake fada gaskiya ne, kuma lokaci yayi da za a daina shiru.
Zaluncin da ake yi wa Arewa ya wuce misali—kuma dole a fadi gaskiya ko da zasu ji haushi!”

30/03/2026

Waya gaya maki

kaji Dan halas irin albarka na yar mutan katsinawa
30/03/2026

kaji Dan halas irin albarka na yar mutan katsinawa

Mutum Idan Ya Cika Marár Kúnyá Ya Je Cikin Kasuwa Ya Tallata Tinubu, Kamar Yadda Na Kalubalanci Gwamnatinsa Cikin Kasuwa– Sadiq Sani Sadiq

Nigerian Post ta bibiyi cewa, jarumin ya bayyana haka a shafukansa na sada zumunta.

Address

No 1 Lemu Road Panteke Market/poly Road Tudun Wada Kaduna
Kaduna

Telephone

+2347046688905

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Basheer ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Basheer ahmad:

Share