Sulaiman Aminu Sade

Sulaiman Aminu Sade Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sulaiman Aminu Sade, Science, Technology & Engineering, namadi Street, Kaduna.
(1)

600k
15/08/2026

600k

06/08/2026

An gina ƙasashen Africa da tunani irin na bayi

Wannan dalilin yasa zayyi matuƙar wahala 'yan Africa su ƙirƙiro fasaha wacce zata amfane su

- Zamucigaba da siyo kaya daga ƙasashen waje

- Zamucigaba da kwaikwayon al'adun turawa da larabawa

- Zamucigaba da yaƙar juna, rikicin addini, ƙabilanci da gasar tara dukiya ta hanyar haram

Duk duniya mu ne koma baya;

Batirin tocila 🔦 sai mun siyo daga ƙasar China 🇨🇳

Allurar ɗinkin tela 🪡 shima sai mun siyo daga China 🇨🇳

A taƙaice dai haryanzu mu ne ke shan wahala, amma wasu ƙasashe ke cin moriyar rayuwar mu.
-----------------------

Yadda muke gasar siyo kaya daga ƙasashen waje, da ace haka muke gasar gina kamfanoni acikin gida, zuwa yanzu kaso 70% na matsalolin ƙasar nan sun warware.

04/08/2026

😍

*Ku tsaya ku karanta ba shakka wannan shawarar zata canza maka rayuwa**yadda zaku hada  1million  zuwa 20million a sheka...
04/08/2026

*Ku tsaya ku karanta ba shakka wannan shawarar zata canza maka rayuwa*

*yadda zaku hada 1million zuwa 20million a shekara daya*

*A matsayinka na matashi da kake da karamin jari wannan nakane tabbas*

Indai kana da kango kokuma kana da fili daka zagaye shi idan baka zagaye shi ba idan kana da hali ka zagayeshi ko kanemi dillalai sune ma maka kangon haya mai aminci da sauki

Abun da zakayi shine

Wannan bishiyar gwanda sunanta

*MARADONA F1*

* na da saurin girma a wata 7-8 take fara 'ya'ya
* tana 'ya'ya guda hamsin ne kacal ko 45
* tanayi sau 2 a shekara
*
Ga yadda lissafin yake

Misali ka shuka guda

100 toh bari muyi wani lissafi mafi yawancin kasuwannin mu ana saida gwanda kowanne daya 3K -1500 ne ya danganta da inda kake to a ce kana da 100
Kowanne ma ace ta baka 'ya'ya 90 a shekara tunda sau 2 takeyi
Toh muce goma na kowanne bishiya ma ya tafi a siyo taki da wasu ayyukan gonar da feshi zai zama saura 80 kenam toh
80 x100=8000

Toh muce ka sayar da ita a 2k kowanne daya tunda zamu saida suni a kasuwar gwari a 'yan sari zai k**a
2000 x8000= 16,000,000
Yak**a 16million kenam a shekara to wannan ya isheka jari idan kai mata shine kuma kar ka manta bishiyar tana nan bawai ta mutu bane
Amma kafin ka fara ka sani kana tsanin bukatar illimi akan yadda ake gudanar da komai akai idan ba haka bah wallahi duk mutuwa zasuyi kayi a asara shiyasa mah muka zo muka da mafita zamu bada illimin kyauta fisabilillahi don Al'umma su amfana
Zamu gudanar da wannan a cikin telegram channel din mu ne don haka ku jona mu kuma kuyi sharing don wasu ma su gani su amfana

Telegram channel
https://t.me/oneearthonlineacademy

*zaku samu ingantaccen irin wannan bishiyar agurin mu a farashi mai Rahusa ga whattsapp number only
+2348062694529

*ASSALAMU ALAIKUM*  _Karka/Ki wuce ka ji wata GARABASA_ 📢*ONE EARTH ONLINE ACADEMY*  Makaranta ce ta Online da ke koyar ...
03/08/2026

*ASSALAMU ALAIKUM*
_Karka/Ki wuce ka ji wata GARABASA_ 📢

*ONE EARTH ONLINE ACADEMY*
Makaranta ce ta Online da ke koyar da Matasa, Mata da Dattawa.
Manufarmu: Ba ka ILIMI da zai sa ka dogara da kanka, kuma wasu su dogara da kai. muna da darussa daban daban har guda 20

*DUK WANNAN KYAUTA NE 100%*

# # # # *1. FANNIN DIGITAL SKILLS & TECH*
- AI & Robotics
- Android App Development
- Graphics Design
- Video Editing
- Blockchain Technology
- Dex Trading & Spot Trading
- Technical & Fundamental Analysis
- Mini Importation

# # # # *2. FANNIN NOMAN ZAMANI & KIWO*
- Yadda ake hada Abincin Kaji da Kifi
- Yadda ake amfani da Injin Kyankyasa - Daga farawa zuwa ƙarshe
- Yadda ake kiwon Kaji, Akuya, Tinkiya, Saniya da Ribarsu
- Noman Zamani: Gwanda, Inibi, da sauran amfanin gona
- Yadda ake kiwon Kifi

*MUNA FARA NAN DAI DAWA!*
Shiga Channel ɗinmu na Telegram yanzu domin jin cikakken bayani da tsarin karatu 👇
*https://t.me/oneearthonlineacademy

Ai ba sai an bincika ba.
29/07/2026

Ai ba sai an bincika ba.

28/07/2026

Wani Abinda Gombawa Da Wasu Basu Sani ba Game da Pantami

Yawanci Gombawa da Sauran 'Yan Najeriya Basu San da Cewar a lokacin Mulkin Goodluck Jonathan Gwamnatin Tarayya Ta Kafa Wani Komitin Bincike Mai Karfi Domin Bayarda Shawarwari Na Yadda Za'a Rage Yawan Ma'aikatu Da Hukumomin Tarayya, Domin Rage Yawan Kudin Da Ake Kashewa Wajen Gudanar Da Ita Gomnatin.

Kwamitin, A Karshe, Ya Bada Shawarwarin A Soke Wasu Ma'aikatun Kwata-kwata, A Hade Wasunsu Da Wasu, A Kuma Mayarda Wasunsu Su Zamanto Sassa (wato Departments) A Karkashin Wasu.

Abinda Zai Bawa 'Yan Najeriya Mamaki, Shine Ma'aikatar NITDA Tana Daga Cikin Wadanda Komitin Ya Bada Shawarin A Soke Shi Kwata-kwata Ko Kuma Ayyukan Sa Su Zamo Na Wani Sashi A 'Ministry of Communications Technology' Wato 'Department of ICT Development'. Dalilin Wannan Komiti Kuwa, Shine NITDA Babu Abinda Take Tabukawa A Wancan Lokacin Illa Kawai Kashe Kudin Gwamnati A Banza Da Wofi.

Ana Jiran Aiwatar Da Rahoton Wannan Komitin Ne, Aka Samu Sabon Shugaban Kasa Da Ya Nada Pantami Shugaban NITDA (DG) A Watan Satumba Na Shekarar 2016.

A Cikin Kasa Da Shekaru Hudu (4) Kachal Na Shugabancin Sa, Sai Da NITDA Ta Zamanto Abokiyar Hulda Ga Man'yan Kamfanonin Fasaha Na Duniya Kamar Su Google, Microsoft, Huawei, Da Dai Sauran Su. A Cikin Gida Najeria Kuma, Ba a Magana Domin Kowane Dan Najeriya, Ba Sai An Fada Masa Ba Yasan Mece ce NITDA A Tsakanin Ma'akatun Gwamnati A Yau.

Gombawa, Wannan Fa Shine Pantami Da Yace Ku Bashi Dama Yayi Muku Hidimar Jahar Ku.

Rubutawa Professor Suleiman Mohammed

Address

Namadi Street
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Aminu Sade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share