zakin solar energy company

zakin solar energy company Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from zakin solar energy company, Energy Company, kano, Kano.

01/09/2026

Zakin solar energy company
Ingancine jagoramu
A dress: sabon gari market kano 08036785457

01/09/2026

Zakin solar energy company Inganci ne jagoramu

🔋 Solar Panel 200W Mono💰 Price: ₦34,000 kacal📍 Address: Sabon Gari Market, Kano📞 Mai bukata yayi magana:08036785457🏢 ZAK...
30/08/2026

🔋 Solar Panel 200W Mono
💰 Price: ₦34,000 kacal

📍 Address: Sabon Gari Market, Kano

📞 Mai bukata yayi magana:
08036785457

🏢 ZAKIN SOLAR ENERGY COMPANY
Inganci ne jagorarmu ⚡🔋

Ku tuntube mu domin samun ingantattun kayan Solar a farashi mai kyau.

30/08/2026

Available

29/08/2026

bukata yayi magana yanzu

☀️ JUMMA’AT MUBARAK ☀️Ina mika gaisuwa da fatan alkhairi ga dukkan membobin Zakin Solar Energy Company. 🤲Allah Ya albark...
28/08/2026

☀️ JUMMA’AT MUBARAK ☀️
Ina mika gaisuwa da fatan alkhairi ga dukkan membobin Zakin Solar Energy Company. 🤲
Allah Ya albarkaci sana’armu, Ya ƙara mana arziki, kwarin gwiwa, aminci da nasara. Ya buɗe mana ƙofofin sababbin customers da manyan opportunities. 💯
💪 Mu ci gaba da jajircewa, mu riƙe amana, mu inganta ayyukanmu, domin nasara tana zuwa ne ga masu dagewa.
Allah Ya sanya wannan Jumma’a ta zama sanadin alkhairi da ci gaba a gare mu baki ɗaya.
🤲 Jumma’a Mubarak daga Zakin Solar Energy Company! ☀️🔋
Inganci ne Jagoranmu!

27/08/2026

Ingancine jagoramu

17/08/2026

Start your own VTU & fintech business with a professional branded platform for airtime, data, transfers, bill payments, wallet funding and more. Launch with Monieflex Technology today. Call or WhatsApp +2348161513738

15/08/2026

Muna sayar da kayan Solar masu inganci a farashi mai sauƙi, kuma muna yin cikakken installation na Solar System bisa bukatar customer.
✅ Solar Panels
✅ Lithium & Tubular Batteries
✅ Hybrid & Normal Inverters
✅ Charge Controllers — MPPT/PWM
✅ Solar Wires & Accessories
✅ Solar Generators
✅ DC & Voltage Protection
✅ Cikakken Solar System na gida da kasuwanci
🛠️ Muna karɓar kwangilar haɗa Solar System.
💡 Kana son Solar da zai iya ɗaukar Fan, TV, Fridge, Freezer, Lights da sauran kayan gida?
👉 Tuntuɓe mu, za mu tsara maka system da ya dace da bukatarka da budget ɗinka.
📍 Sabon Gari Market, Kano
📞 08036785457 — Kira ko WhatsApp
🚚 Muna tura kaya zuwa ko'ina a Najeriya.
🔥 ZAKIN SOLAR ENERGY COMPANY
☀️ Karfi Daga Hasken Rana

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when zakin solar energy company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category