04/08/2026
A Al-Ginerh Construction & General Services Ltd, muna gudanar da aikin haƙa rijiyar burtsatse (Borehole Drilling) cikin ƙwarewa, inganci da jajircewa. 💧🔧
Kana buƙatar aikin haƙa borehole? Ka tuntuɓe mu a yau domin samun ingantaccen aiki mai kyau kuma abin dogaro.
Al-Ginerh Construction & General Services Ltd — Inganci da ƙwarewa su ne ginshiƙan ayyukanmu.