18/05/2025
Mai girma shugaban kamfanin Mu Mai albarka ?Amuma agrochemicals industries limited Kano 🥰☝🏽.
A madadin ma'aikatan kamfanin Mu Mai albarka 😎.
Muna yiwa Kowa fatan Alkhari 🙌🏽.
Da fatan kunyi hutun qarshen sati lafiya🙌🏽.
Amuma ☝🏽
gona ya zauna lafiya 🌾🥰✌🏽.