Ismail isah almustapha

Ismail isah almustapha happiness

Mutuwar Mawaki Elmu'az Birniwa Izina Ce Ga Sauran Mawaka, Musamman Rarara Ka Ji Tsoron Allah, Domin Ina Jin Tausayinka A...
06/12/2024

Mutuwar Mawaki Elmu'az Birniwa Izina Ce Ga Sauran Mawaka, Musamman Rarara Ka Ji Tsoron Allah, Domin Ina Jin Tausayinka A Duk Sanda Mutuwa Ta Riske Ka, Saboda Ba Ka Tashin Yin Waka Sai A Lokacin Da Mutane Suke Cikin Wata Damuwa Don Ka Dauke Hankulan Jama'a, Inji Sheik Alkali Zaria

Da mata zasu gane abu mafi daraja a wajensu shi kunya.Kunya itace ma,auni na farko da ke nuna cewa mace ta kirki ce.Mace...
06/12/2024

Da mata zasu gane abu mafi daraja a wajensu shi kunya.

Kunya itace ma,auni na farko da ke nuna cewa mace ta kirki ce.

Mace mai kunya koh bata da ilimi kunyar zai hanata aikata rashin kunya.

Mace mara kunya ita ke shigar banza cikin Al,umma.

Mace mara kunya ita ke bayyanar da tsiraicinta koh da tana da ilimi inhar ta rasa kunya toh iliminta a banza ne.

Mace mara kunya ita ke rawa ta rausaya

Mace mara kunya ita ke tallar kanta a kafafen sada zumanta ba tare da wani ilmi da take amfanar da Al,ummah ba.

Mace mara kunya ita ke karuwanchi ko da takasance tana da ilimi

Idan har Mace na da kunya ba zata iya
Rawa tana rausaya ba

Mace mai kunya bata tallar kanta a kafafen sada zumunta.

Mace mai kunya bata shigar banza
Mace mai kunya bata nuna tsiraicinta

Kunya ita ce ado ga ya mace
Ilimi kuwa zai kasance fitilar rayuwarta

Kyan ta kuma jari ne gareta.

Duk wuya karki yadda rudin duniya da mutanen cikinta yasa ki rasa kunyarki .

05/12/2024

Iyaye Mata kuyi Hakuri da zaman gidan Miji, yanayin Rayuwa ne ya sauya Muna roqon Allah zai sasanta Mana.

MUTUWA!-▪️"Ita mutuwa wajibi ce a kan dukkanin wani mai rai, ya shirya ko bai shirya ba dole za ta ziyarceshi, yana aika...
03/12/2024

MUTUWA!
-
▪️"Ita mutuwa wajibi ce a kan dukkanin wani mai rai, ya shirya ko bai shirya ba dole za ta ziyarceshi, yana aikata abu mai kyau ko akasinsa wataran zata ɗauki rayuwarsa ba tare da ta sanar dashi lokacin zuwanta ba"
-
▪️"Mutuwa itace gaskiyar da babu me yin kokonto a kanta, itace mai yanke zumuntar dake tsakanin ma'abota a rayuwa, kuma itace mai raba ɗa da uwarsa, mai mayar da matan aure zawarawa"
-
▪️
"Daga lokacin da ka mutu, duk cikin makusantanka babu mai iya tsayawa a binneku tare dashi a cikin ƙabarinka b***e kuma ya kawo maka ɗauki ko taimako game da tambayoyin cikin ƙabari da za ayi maka. kyakkyawan aikinka shi ne zai zame maka garkuwa daga azabar Allah a wannan yanayin"
-
▪️"Duk wanda kaga ya samu haske a cikin ƙabarinsa, to haƙiƙa ta sanadin kyakkyawan aiki da biyayyarsa ga Allah ne ya janyo masa yarda da dacewar samun rahamar Allah"
-
▪️"Duk wanda kaga ya haɗu da duhun ƙabari da narko da azabar Allah, to haƙiƙa sanadin mummunan zunubinsa ne ya janyo masa, domin haƙiƙa shi Allah bai taɓa kasancewa mai zaluntar bayinsa ba"
-
▪️"Ita mutuwa a koda yaushe tana daɗa koyar damu babban darasin komawa da ƙara kusanci ga Allah ne, tana fahimtar damu cewa wannan rayuwar ba komai bace face gidan baƙunta, mu kyautata aikinmu a cikinta sai mu gamu da mahaliccinmu Allah lafiya"

Allah yasa muchika da imani Ameen summa Ameen 🙏 🙏

29/11/2024

Abubuwan da sukesa ayi zina da mace.

Maigora Hausa TV Ismail isah almustapha

SAKO GA MUSULMAN DUNIYA Wannan sako ne kai tsaye ga musulman duniya indai kai musumi ne to wannan post din nakane  musam...
28/11/2024

SAKO GA MUSULMAN DUNIYA

Wannan sako ne kai tsaye ga musulman duniya indai kai musumi ne to wannan post din nakane musamman masuyin TikTok. Ansamu wani kafiri yabude shafin TikTok yanacin zarafin addinin Islam yana zagin annabi Muhammad s💓a💓w💓

(Muyi kokari muyada wannan sakon masu copy kuyi masu shared kuyi)

Mun samu sakwanni da dama akan muyi wa addinin mu karamci musa a rufe wannan account din domin dukkanin wani musulmi na gaskiya zai iya bada rayuwarsa ga addininsa

Mataki na farko da zaka iya dauka a wannan gabar itace idan kanayin TikTok shine kaje kayi report na wannan tsinannen mutumin

Ga wadanda zasuyiwa addinin mu hidima ma,ana sunaso suyi report din Amma basu iyaba to. Kuduba cikin hotunan da muka saka muku insha Allah zamuyi nasara

Da wannan damar ce mukejan hankalin cristoci masucin zarafin addinin Islam ko darajar annabin mu. Wallahi ku kiyaye. saboda babu inda zakuga musulmi yana zagin annabi isah babu inda zakuga musulmi yana zagin bible. Amma da yawa zakuga cristoci suna zagin musulmi da yaga alkur,Ani da sauran batanci wlh ku kiyaye.
Allah yadaga addinin Islam.

Daga Comrd Ismail Isah Almustaphapha

28/11/2024

Idan Aurena Yarage sati 2
Nadaina Wanki Tarasu Zanyi
Idan tazo washe gari Tafara Wanki idan naga Ta iya nafara karbo na Kuɗi🚶🤩

ALLAH YAKARA LAFIYA. Comr Abba Sani Pantami
26/11/2024

ALLAH YAKARA LAFIYA. Comr Abba Sani Pantami

AREWA ZATACI GABA KUWA? Idan kafara tunanin tayaya arewa zataci gaba a Nigeria. Nasan zuciyarka zata lissafa maka abu uk...
26/11/2024

AREWA ZATACI GABA KUWA?

Idan kafara tunanin tayaya arewa zataci gaba a Nigeria. Nasan zuciyarka zata lissafa maka abu uku
(1)👉Hadinkai da kabilun da muke zaune dasu
(2)👉Mucire kwadayi dason zuciya
(3)👉Mudaina kwadayin abun hannun shuwagabanni mu marasa kishin al,ummarsa. Wadanda suke saka mutane cikin kangin talauci domin suyi amfani da kudin wajen siye mutuncin su. Da kuru,arsu domin wannan hanyace da talaka yake da damar da zai lallasa mugun shugaba matukar muka cire kwadayi dason zuciya

Babban abinda nakaso na bayyana a wannan post din nawa shine lamarin wannan baiwar Allah hamdiyya sidi.
Hakika ta cancanta a yaba mata a jinjina mata domin tayi abinda yadace wajen amfani da zafafan kalamai domin isar da sako kuma hakika sako ya isa inda yadace kuma mun yaba mata soasai. Domin ta wannan hanyarce shuwagabanni mu zasu gane kuren su

Abin takaicin shine mutanen kauyan da taje tabada rayuwarta akansu tajefa kanta cikin hatsari. Yau sune aka wayi gari anje anbasu yan kudin da bazasu kashe musu yunwa ba sun fito sunyi mata butulci sun nunawa duniya cewa ta zalumce su daga karshe ma suke cewa Abi musu hakkinsu kaga wannan butulci ne kai tsaye

To abinda nake nufi anan shine shifa Dan arewa kokuma nace bahaushe wlh idan kaga yanacin kwal,ubansa to kaja baya ka kyaleshi idan kuma kaji zaka iya taimaka masa to ka taimakeshi kayi gaba. Kada kayi kuskuren matso dashi inuwar da kake idan kuma kayi kuskuren Hakan to wlh Kaine mutum na farko da zai jefaka cikin tashin hankali domin da yawan mu bamusan halarci ba

Allah yasa mudace

16/11/2024

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai karɓi baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi a Fadar Shugaban Nijeriya da ke Abuja a ranar Lahadi.
Ana sa ran firaministan zai isa Nijeriya a ranar Asabar. Haka kuma wannan ne karo na farko da firaminista daga Indiya zai je Nijeriya tun bayan zuwan da Manmohan Singh ya yi zuwa ƙasar a shekarar 2007.

14/11/2024

Manzon Allah saw yace “yana daga kyawun musuluncin mutum, yabar abunda bai shafeshiba”

14/11/2024

ASHEMA MATAMAZA CE. 🤔🤔🤔🤔🤔

Ismail isah almustapha

Demokradiyya azaba kawai sun kwashe kudin talakawa sun boye abunsu
13/11/2024

Demokradiyya azaba kawai sun kwashe kudin talakawa sun boye abunsu

Yau da safe idan akwai abu mafi alkhairi da shauki da nafara haduwa dashi a social media to shine posting na daurin aure...
13/11/2024

Yau da safe idan akwai abu mafi alkhairi da shauki da nafara haduwa dashi a social media to shine
posting na daurin auren shugaban matasa na nigeria baki daya wato. Comr Abba Sani Pantami gaskiya ina farin ciki sosai

Ya allah ka tabbatar da alkhairi a cikin wannan aure da za,ayi. Insha allahu zamu shigo. From your pans ismail isah almustapha daga nan jihar katsina

13/11/2024
10/11/2024

I Need Just 1500
Alhamdulillah

SAFIYAR JUMA,A Ranar da akafi yiwa annabi. S A W salati. Daure ka ajiye mana daya daga cikin abinda kasani na halayensa
08/11/2024

SAFIYAR JUMA,A Ranar da akafi yiwa annabi. S A W salati. Daure ka ajiye mana daya daga cikin abinda kasani na halayensa

WANNAN LALACEWA HAR,INA SATA A WAJEN IBADAMasallacin Unguwar dake Kafin Dan Lawan bayan Gidan Man Shafa dake Ibrahim Bak...
07/11/2024

WANNAN LALACEWA HAR,INA SATA A WAJEN IBADA

Masallacin Unguwar dake Kafin Dan Lawan bayan Gidan Man Shafa dake Ibrahim Bako Junction Bauchi.

Jiya da misalin karfe 10am wani bawan Allah ya sayawa Masallacin Unguwar Solar, yau bayan mun idar da Sallar Asubah sai limamin Unguwar yace ayiwa bawan Allahn da ya sayi solar din addu'ah

Dazun nan tsakanin karfe 7 zuwa 8 na safiya wani Barawo yazo ya sace Solar din, Solar ko awa 24hrs batayi ba wani barawo yazo ya sace

Allah Ka tona masa asiri

Maigora Hausa TV Ismail isah almustapha

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail isah almustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share