Ibrahim Usman Yusuf

Ibrahim Usman Yusuf Allah ya jiƙanmu da rahama

27/11/2025

Allah ka jikan mahaifanmu da rahama!

03/05/2025

Allah ka jikanmu da rahama, ka kyautata karshenmu, kasa aljanna ce makomarmu.

18/01/2025

Allah ya kyautata karshenmu!

Ilimi Jagora ne ga cigaban dan adam, Allah ka bamu ilimin da zamu amfani al'ummarmu da Addininmu.
06/10/2022

Ilimi Jagora ne ga cigaban dan adam, Allah ka bamu ilimin da zamu amfani al'ummarmu da Addininmu.

05/10/2022

Ba zaka sha wahalar rayuwa

ABIN MAMAKI BAYA KAREWA A DUNIYAƘabilar Surma, Da Ke Yammacin Ƙasar Habasha masu Shan Jinin Saniya.Da safe, wasu mutane ...
05/10/2022

ABIN MAMAKI BAYA KAREWA A DUNIYA

Ƙabilar Surma, Da Ke Yammacin Ƙasar Habasha masu Shan Jinin Saniya.

Da safe, wasu mutane sukan sha Shayi, Kofi da dai sauransu don karin kumallo.

Sai dai a nan ba haka abin yake ba, domin su ƴan ƙabilar Surma a ƙasar Habasha, su na shan lita na sabon jinin Saniya a kowace safiya. Wani lokaci sukan guntsa da yawa su tofar da shi.

Ba a kashe Saniyar, sai dai kawai a harbi jijiya da kibiya sannan a tara ƙoƙo jini ya zuba ciki sannan a sha.

Al’ummar Surma sun jima su na aiwatar da wannan ɗabi’a tasu tun kaka da kakanni, sun kuma yi imani da cewar, yin hakan zai haskaka wa mutum wannan rana da alheri.

05/10/2022

Da damarmu sun zo duniyar nan, kuma yau ba labarinsu. Muma watarana bazamu tabbata ba😱😱😱

05/10/2022

Wasa da sallah wasa da Lahira ne...

- Dr. Jabir sani maihula

Manzon Allah (ﷺ) Yace: “Duk Wanda Yayi Tsayin Daka Wurin Kare Mutuncin Ɗan Uwansa a Lokacin da Baya Nan, Haqqi Ne Akan A...
05/10/2022

Manzon Allah (ﷺ) Yace: “Duk Wanda Yayi Tsayin Daka Wurin Kare Mutuncin Ɗan Uwansa a Lokacin da Baya Nan, Haqqi Ne Akan Allah (ﷻ) Ya Ƴanta Shi Daga Wuta”.
{Sahih Al-Jami'i: 6240}

Ba matsayinsa a gwamnati bane abin kallo, tarin ilimin addini dana zamani dake cikin kwakwalwarsa da kokarin kamata aiki...
05/10/2022

Ba matsayinsa a gwamnati bane abin kallo, tarin ilimin addini dana zamani dake cikin kwakwalwarsa da kokarin kamata aiki dashi shine abin yabawa.

Gashi kuma mahaddacin al'qur'ani.

Allah ya ci gaba da yi maka jagora, Prof.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Usman Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim Usman Yusuf:

Share