Mr BashTelorin Center lafia nasarawa state

Mr BashTelorin Center lafia nasarawa state Bashir tela lafia

29/04/2026
Da fatan an sha ruwa lafiya
19/03/2026

Da fatan an sha ruwa lafiya

28/09/2025
13/08/2025

KOKUNSAN CEWA SHAN LEMON TSAMI DA SAFE KAFIN KACI KOME YANA TAIMAKAWA DAN ADAM SOSAI BATARE DAYA SANI BA

YANA BOOSTING IMMUNE SYSTEM DIN MUTUM
TA YADDA ZAI KARE JIKI DAGA DUKKAN WASU CUTUTTUKAN DAZA SU CUTRA DAKAI

AID IN DIGESTION
YANA TAIMAKAWA WAJEN NARKEWAR ABINCI ACIKIN DAN ADAM

YANA MAGANCE MATSALAR DEHYDRATION
WATO KARANCIN RUWA AJIKIN DAN ADAM

PREVENT KIDNEYS STONE
YANA MAGANCE WANNAN MATSALAR TA TSAKUWAR DATAKE TARUWA ACIKIN ƘODA

THEIR ARE MANY SEVERAL BENEFITS OF DRINKING HOT LEMON WITH AN EMPTY STOMACH

AMFANIN SHAN LEMON TSAMI KAFIN CIN KOMAI DA SAFE BAXAI LISSAFUBA AYI KOKARI A GWADA

IDAN AKA SAMU RUWA KOFI DAYA SAI AMATSA LEMON TSAMI GUDA DAYA ASHA KULLUM DAFE

Like and Share

✍️ DIETICIAN RAHEEMA
09126199087

Address

Nawica Stret
Lafia

Telephone

+2348165393700

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr BashTelorin Center lafia nasarawa state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share