Taskar Alkhairy-TV24

Taskar Alkhairy-TV24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taskar Alkhairy-TV24, Muslim, FCT Abuja.

02/03/2026

0️⃣1️⃣3️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

13/RAMADAN/1447H
02/MAR/2025M
Abu Zaid-gdk Taskar Alkhairy-TV24 ゚viralシfypシ゚viralシalシシ゚

28/02/2026

0️⃣1️⃣1️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

11/RAMADAN/1447H
28/FEB/2025M
Abu Zaid-gdk Taskar Alkhairy-TV24 ゚viralシfypシ゚viralシalシシ゚

28/02/2026

Sunan wannan yaƙin Iran 🇹🇯 Ta ƙira shi da Seal of the blood (Hatimin jini) 🩸☠️

28/02/2026

IKHWANIYYA ZALLA SHIYASA A KULLUM ƁARNAR AHMAD GUMI YANA SAKE BAYYANA DA MUMUNAR AQIDUN SA. ƘIRA YAKE KAI TSAYE AYI FITO NA FITO KAMAR YADDA ƳAN TA'ADDAN DAJI SUKE YI KOWA KAWAI YA ZAMA JAHILI KAMAR SU.

HASANUL BANNA YA SAMU MAGAJI A NIGERIA 😔

Taskar Alkhairy-TV24 Abu Zaid-gdk ゚viralシfypシ゚viralシalシシ゚

27/02/2026

0️⃣1️⃣0️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

10/RAMADAN/1447H
27/FEB/2025M
Abu Zaid-gdk Taskar Alkhairy-TV24 ゚viralシfypシ゚viralシalシシ゚

AL'UMMAR GARIN BIU BA ZASU TABA MANTAWA BACikin daren Lahadi, misalin ƙarfe bakwai na dare 15 ga Maris 2011, aka salwant...
27/02/2026

AL'UMMAR GARIN BIU BA ZASU TABA MANTAWA BA

Cikin daren Lahadi, misalin ƙarfe bakwai na dare 15 ga Maris 2011, aka salwantar da rayuwar babban malaminmu, Sheikh Ibrahim Ahmad Gomari, Malamin Sunnah, mai gabatar da tafsirin Al-Qur’ani, jagora ga al’umma a Darul Hadith Galdimare Tafsir Center, Biu😭

An sha yi masa barazanar cewa za'a kashe shi, Mutane sunyi ta bashi shawarar ya gudu domin kada a halaka shi, Amma sai ya amsa da kalmar da ta girgiza zukata: “Babu inda ba'a mutuwa.” A wannan daren na 15 March 2011 aka harbe shi a kirjinsa da kansa, aka kashe shi ba tare da tausayi ba.

A watan Ramadana, babu wani wuri a Biu da jama’a ke cincirindo don sauraron tafsirin Alqur'ani mai girma kamar inda yake zaune yana fassara Littafin Allah. Murya tayi shiru Al'umma su taru domin sauraron sa

Wallahi, an zalunce mu zalunci mai tsanani. An raba mu da malami, jagora. Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Duk wanda ya tuna wannan ranar musavmman mu yan garin Biu zuciyarsa ba za ta hana zubar da hawaye ba.

Abdullahi Sautussunnah Biu✍

26/02/2026

0️⃣0️⃣9️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

09/RAMADAN/1447H
26/FEB/2025M
Abu Zaid-gdk Taskar Alkhairy-TV24

25/02/2026

0️⃣0️⃣8️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

08/RAMADAN/1447H
25/FEB/2025M

25/02/2026

Yau madai zan haska muku Tafsir Video darasi na 08/2006 na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (RH) Misalin 4:30pm

24/02/2026

0️⃣0️⃣7️⃣
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD A'DAM RAHIMAHULLAH RAMADAN TAFSIR A SHEKARA TA 2006

07/RAMADAN/1447H
24/FEB/2025M

23/02/2026

In Sha Allah zan fara ɗaura muku Tafsir na Sheikh Ja'afar (RH) wanda aka ɗauka a 2006, Da misalin yammaci 4:30pm. in Sha Allah.

Address

Muslim
Fct Abuja
009988

Telephone

+2347037445382

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Alkhairy-TV24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taskar Alkhairy-TV24:

Share