Satoshi CORE Mining Hausa

Satoshi CORE Mining Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Satoshi CORE Mining Hausa, Mining Company, Abuja.

Na shiga wani discord contest, please ayi mini solidarity.Discord server (group) kawai zaku shiga na wani project da lin...
04/09/2025

Na shiga wani discord contest, please ayi mini solidarity.

Discord server (group) kawai zaku shiga na wani project da link dina 👇

https://discord.gg/78TxtXyV

Kuna taba link din zai mayar daku discord din ku, sai ku taba wajen accept, idan kun shiga saiku taba wajen verify, daga nan zai kawo ku wajen hoton dake kasa, sai ku taba nan inda na zagaye mai alamar ✅️

Shikenan, kun kammala komai.

Na gode.

Mu jarraba 👇Faka_Faka Yadda Zaka Samu 1 TON Kullum🔥Wannnan wani T3LEGR@M Bot ne da zakayi Task ka tara poins. https://t....
16/05/2025

Mu jarraba 👇

Faka_Faka Yadda Zaka Samu 1 TON Kullum🔥

Wannnan wani T3LEGR@M Bot ne da zakayi Task ka tara poins.

https://t.me/ToNowAppBot/App?startapp=ii_5191293304

10k = 1 TON
✅ Minimum withdraw 1 TON

Akwai task da yawa a rana zaka hada 10k Poins

Note: kar ayi connecting wallet din da ake holding assets a ciki.

Tunda rich kids suna bacci mu bari muje muyi claiming na wanann NFT din a Beamable.Wadanda basusamu damar claiming wanan...
26/03/2025

Tunda rich kids suna bacci mu bari muje muyi claiming na wanann NFT din a Beamable.

Wadanda basusamu damar claiming wanann NFTn ba last time suyi kokari suyi yanzu ansake budewa.

Kushiga kuyi claiming Slot nashi bai dayawa saura 36K slot ne.

If you missed last time,yanzu another chance ne sai kayi kokari kashiga kayi claiming.

Kafin rich kids sutashi daga bacci😂😂

Hurry up and grab it

Kuma in baka faraba zaka iya farawa idan yaqi use VPN it will succeed

https://hub.beamable.network/ref/QAQYFNEV

Umar🐦 SUI🐾 Chiroma🐦 SUI🐾:*potential Airdrop powered by SUI BLOCKCHAIN with only 15 total supply pls try your best to par...
26/12/2024

Umar🐦 SUI🐾 Chiroma🐦 SUI🐾:
*potential Airdrop powered by SUI BLOCKCHAIN with only 15 total supply pls try your best to participate*
👇👇👇

15 million total supply i mean 👆

Irinsu ne in Allah ya baka nasara ko TOKEN 50 ka samu ka sha kwana

[4 STEPS TO JOIN] KAGE

• cost: FREE 💯
• time: 10 mins
• Total supply: 15M 😱
• Powered: By Sui Blockchain

Irin wannan project muke son haduwa dasu yayin da muka futo farauto airdrops.

Total supply na wannan project (15MILLION) ne kacal,duk da bamusan ya circulatory dinsa zai kasance ranan TGE ba,amman tabbbas za'a samu alkhairi dasu insha Allah.

KAGE shine DEPIN project na farko da yazo da tsarin P2E (play-2-earn),hade da real-world utility.

❇️ Download application
http://chirptoken.io/kage
❇️ Create and log-in your Chirp account
❇️A kula da kyau akwai gurin sa username da access code, in kasa Access code za su baka 26K point (b2f23e63)
❇️ Turn on your bluetooth and location
❇️ Click "activate scanning", and refer your friends dan a samu alkhairin tare.

❇️dole kabar location da Bluetooth a kunne in zakayi Register.

Access Code: 👇

b2f23e63

If you missed out on $PENGU, Then take Memoji very serious, Submit your Solana Address and Position for TGE. Nothing Mor...
19/12/2024

If you missed out on $PENGU, Then take Memoji very serious, Submit your Solana Address and Position for TGE. Nothing More, Goodluck champs.

👇 👇👇👇👇
https://memojisol.xyz?ref=338177824

I hope ebuka didn't fade this one..Binance lab announced investment 🔥Just sign up and wait muga me zai faru.Use mail, za...
15/12/2024

I hope ebuka didn't fade this one..

Binance lab announced investment 🔥

Just sign up and wait muga me zai faru.

Use mail, zasu tura maka code sai ka sake komawa kayi verify.

Is a gaming infra too

https://cbt.fusionist.io/?code=762349

Check spam folder naka idan bakaga code a inbox bah

Idan kayi Notcoin ko Dogs ko Hamster ko telegram din ka ya dan kwana biyu to zaka sami airdrop na PAW yanzu ba wahala.Ka...
29/10/2024

Idan kayi Notcoin ko Dogs ko Hamster ko telegram din ka ya dan kwana biyu to zaka sami airdrop na PAW yanzu ba wahala.

Kawai zasu duba abubuwan sama da dadewar telegram din ka su baka PAW abunda zaka kara yi.

Domin yin register:

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=U7OOQ9Hw

Bayan kayi register kayi qoqarin cinye tasks da kuma connecting TON WALLET.

MASU BITGET KAWAI CROS TOKEN AIRDROP CONFIRMED✅✅YADDA ZAKA YI PARTICIPATING 👇👇🤖Zaka shigar da EMAIL dinka wadda ka bude ...
18/10/2024

MASU BITGET KAWAI

CROS TOKEN AIRDROP CONFIRMED✅✅

YADDA ZAKA YI PARTICIPATING 👇👇

🤖Zaka shigar da EMAIL dinka wadda ka bude Bitget Exchange da ita bayan kabi wannan link.

https://swee.ps/CmrcYF_UktBaGc

🤖Sai ka shigar da UID dinka shima na Bitget

🤖Daga nan sai ka shigar da deposit address na CROS dake cikin Bitget
Za Kaga address nakan Ethereum da POLYGON duk wanda ka zaɓa yayi.

🤖Daga nan sai ka karasa sauran social tasks duk mutum daya zasu baka 200points

🤖Ranar Laraba 23-10-2024 zai shiga wasu daga cikin manyan kasuwanin Crypto k**a daga Bitget, kucoin da kuma Gate. io

Page din yana ɗan nauyi sai an bi a sannu.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Satoshi CORE Mining Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category