DAN Abdullahi B,khalifa Garden Company Limited

DAN Abdullahi B,khalifa Garden Company Limited DAN ABDULLAHI B,KHALIFA GARDEN GURINE NA SAYAR DA DASHEN BISHIYOYI DON ADON GIDAJENKU, /KYATA BURRA..

DAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA=>CIKIN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN=>BABIN BIYAN BASHI=>A MASALLACIN JUMA'A NA JIBWIS J...
07/11/2024

DAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA
=>CIKIN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN
=>BABIN BIYAN BASHI
=>A MASALLACIN JUMA'A NA JIBWIS JOS DAKE TSAKIYAR GARIN BURRA
=>RANAR ALKHAMIS
=>BAYAN SALLAR ASUBADAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA
=>CIKIN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN
=>BABIN BIYAN BASHI
=>A MASALLACIN JUMA'A NA JIBWIS JOS DAKE TSAKIYAR GARIN BURRA
=>RANAR ALKHAMIS
=>BAYAN SALLAR ASUBA

GIDAUNIYA(LANCIN) DAGA MAKARANTAR MATA TA DARE KYATA DOROGO.  #353, 000Alhamdulillah yanzu haka muna nan Makarantar Mata...
06/11/2024

GIDAUNIYA(LANCIN) DAGA MAKARANTAR MATA TA DARE KYATA DOROGO. #353, 000
Alhamdulillah yanzu haka muna nan Makarantar Mata ta dare don gudanar da lancin don cigaba da ginin Makarantarsu ta TAHFIZUL-QUR'AN KYATA DOROGO Kamar yadda dazu da safe munkawo maku rahoton lancin din Yayansu na Makarantar safe.
MAKARANTAR MATA ANSAMI #353, 000
MAKARANTAR YARANSU TA SAFE #270,200
JIMILLA # 624,200
Fatanmu shine ku sakasu acikin addu'arku fatan Allah Ya karbi wannan aikin nasu ya bada ikon kammala wannan ginin, Ya Kuma sa Aljannar Firdausi tazamo makoma garemu Amin..

DAGA GARIN ZAHIWA'AZIN JIBWIS JOS Na kasar Burra a garin zahi karkashin jagorancin shugaban majalissar Malamai na garin ...
23/10/2024

DAGA GARIN ZAHI
WA'AZIN JIBWIS JOS Na kasar Burra a garin zahi karkashin jagorancin shugaban majalissar Malamai na garin Burra USTAZ AHMAD USMAN BURRA
Mai wa'azi na gaba Malam Aliyu Ishaq Burra tareda aramma Ukasha Shu'aibu Dangarafa
Sai Malam ISAH KHALID Tareda aramma ABDURRAHIIM M, USMAN
Sunyi mana wa'azi akan wajabcin neman ilimi musamman na addinin Musulunci

DAGA GARIN ZAHIWA'AZIN JIBWIS JOS Na kasar Burra a garin zahi karkashin jagorancin shugaban majalissar Malamai na garin ...
22/10/2024

DAGA GARIN ZAHI
WA'AZIN JIBWIS JOS Na kasar Burra a garin zahi karkashin jagorancin shugaban majalissar Malamai na garin Burra USTAZ AHMAD USMAN BURRA
Mai wa'azi na farko Malam Auwal Abdullahi tareda aramm Awaisu Nadabo Burra Abulukman Sunyi mana wa'azi akan inganta tauhidi da gujewa shirka(Hada Allah da wani cikin bauta).

DAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA CIKIN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA TAREDA ARAMMA BASIRU ABDULLAHI BURRA CIKIN SURA...
17/10/2024

DAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA CIKIN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA TAREDA ARAMMA BASIRU ABDULLAHI BURRA CIKIN SURATUN NISA'I

DAGA MASALLACIN JUMA'A NA GARIN BURRAUSTAZ SANI ISHAQ SUMAILA TAREDA ARAMMA ABDULLAHI BAFFA ITAS Ya gabatar mana da nasi...
17/10/2024

DAGA MASALLACIN JUMA'A NA GARIN BURRA
USTAZ SANI ISHAQ SUMAILA TAREDA ARAMMA ABDULLAHI BAFFA ITAS Ya gabatar mana da nasiha bayan Sallar Asuba''Yaja hankalinmu akan yawaita sadaka da taimakon addini"

DAGA GARIN DANGARAFA YANKIN MASARAUTAR BURRA Wajen gabatar da wa'azin hadin gwiwa tsakanin masarautar Burra da Yankin ka...
16/10/2024

DAGA GARIN DANGARAFA YANKIN MASARAUTAR BURRA Wajen gabatar da wa'azin hadin gwiwa tsakanin masarautar Burra da Yankin karamar hukumar Sumaila Jihar Kano
Mai wa'azi na gaba USTAZ AHMAD USMAN BURRA

16/10/2024

DAGA GARIN DANGARAFA YANKIN MASARAUTAR BURRA Wajen gabatar da wa'azin hadin gwiwa tsakanin masarautar Burra da Yankin karamar hukumar Sumaila Jihar Kano
Mai wa'azi na gaba USTAZ SANI ISHAQ SUMAILA

WA'AZIN GORON JUMA'ADAGA MASALLACIN ALHAJI MALAM U/YAMMA.Malamai masu Wa'azi:-Malam Aliyu Ishaq "Yayi mana wa'azi akan T...
12/10/2024

WA'AZIN GORON JUMA'A
DAGA MASALLACIN ALHAJI MALAM U/YAMMA.
Malamai masu Wa'azi:-
Malam Aliyu Ishaq "Yayi mana wa'azi akan Tattali don gobe(Kiyama)
Malam Auwal Abdullahi" Yayimana wa'azi akan Yadda da kaddara mai dadi"
Malam Ya'u Abdullahi(Na'ibi) Yaja hankalin matasa akan su nisanci shaye-shaye"
Allah Ya azurtamu da Imani da aiki mai kyau da Kuma kyakkyawan karshe. Amin

FROM ASAS NIURSERY AND PRIMARY SCHOOL BURRA 1ST TERM 1ST SCHOOL PLAN ACTION &(DEBATE TOPIC :-UWA TAFI UBA TAKA MUHIMMIYA...
11/10/2024

FROM ASAS NIURSERY AND PRIMARY SCHOOL BURRA 1ST TERM 1ST SCHOOL PLAN ACTION &(DEBATE TOPIC :-UWA TAFI UBA TAKA MUHIMMIYAR RAWA DA FUSKANTAR KALU BALE GAME DA TARBIYYAR DAA) ON 11/10/2024.

DAGA MAJLISIN MASALLACIN ALHAJI MALAM U /YAMMA CIKIN LITTAFIN RIJAL TARISHIN ZUBAIRU BN AUWAAM(M AUWAL ABDULLAHI BURRA)
08/10/2024

DAGA MAJLISIN MASALLACIN ALHAJI MALAM U /YAMMA CIKIN LITTAFIN RIJAL TARISHIN ZUBAIRU BN AUWAAM(M AUWAL ABDULLAHI BURRA)

07/10/2024

DAGA MAJLISIN USTAZ AHMAD USMAN BURRA
CIKIN LITTAFIN SUURUN MIN HAYAATI SAHAABA
Tarishin Umairu ibn Wahabin a Babban Masallacin Juma'a na JIBWIS JOS dake tsakiyar garin Burra.

Address

Burra
Bauchi
1410

Telephone

+2349079488084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN Abdullahi B,khalifa Garden Company Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share