Real ishaka jega

Real ishaka jega My name is ishaka Ibrahim from jega local govermt kebbi state nigeria

17/01/2026
18/11/2025

Shugabar Tanzania ta naɗa ƴarta da surikinta a matsayin ministoci

Ƙarin bayani - https://trib.al/sTxikvM

14/11/2025

BARKANMU DA JUMA'A: Karatun Hadisi Da Aiki Dashi Shine Mafita Ga Musulmai. Inji- Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
___________________________________________

TALLACE TALLACE . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . .

Domin Tallata Muku Hajojin Ku Ko Fadan Ra'ayi Tuntube Mu Ta

Tuntube Mu 08106946939 Kira Ko WhatsApp

Shigo Shafin Jaridar 👉 ABC Hausa 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku..

Domin Shiga WhatsApp Channel Namu Ga Link 👇

https://whatsapp.com/channel/0029Vb5pY7GGk1Fx8WKLnw1W

14/11/2025

YANZU-YANZU: Majalisar Harkokin Addinin Musulunci ta bukaci a tsige sabon shugaban INEC

Majalisar Ƙolin Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ƙarƙashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ta buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sauke sabon Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, bisa zargin yin ƙazafi da cin mutunci ga addinin Musulunci.

Majalisar ta ce, cikin wani rubutu da Amupitan ya wallafa a soshiyal midiya, ya yi wa Shehu Usman Ɗan Fodio ƙazafi na janyo yaɗuwar ta’addanci a Najeriya, wanda Majalisar ta ce ko kusa wannan batu ba haka ba ne, ƙage ne da cin zarafin addinin Musulunci.

Majalisar ta ce duk wani mutum mai irin wannan ra’ayin bai kamata ya jagoranci wata hukuma a Najeriya ba don haka take kira ga shugaba Tinubu da ya gaggauta sauke shi daga shugabancin INEC.

14/11/2025
14/11/2025

YANZU-YANZU

Russia ta gargaɗi Amurka da kada ta kuskura ta kaiwa Nigeria hari idan ba haka ba zata sakarwa Amurka makamin ƙare dangi !

13/11/2025

YANZU YANZU:
Gwamnatin Tarayya Za Ta Dauki Tsofaffin Sojoji Don Aikin Tsaro a Matakin Al’umma
Abuja – Pen Times Magazine

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kammala shirye-shirye domin daukar tsofaffin jami’an sojoji domin su taimaka wajen aikin tsaro a matakin al’umma (community policing), musamman a yankunan da ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga ke fakewa.

A cewar Ministan Jami’ar Tsaron Kasa, .H.E Alh.Badaru Talamis tsofaffin jami’an za su taka rawa wajen kare al’umma, tattara bayanan sirri da kuma taimakawa wajen dawo da ikon gwamnati a wuraren da ake kira ungoverned spaces.

Gwamnatin ta kuma bayyana cewa za a kafa wani sabon tsari mai suna Veteran Security Initiative, wanda zai baiwa tsofaffin jami’an damar bada gudunmawa ta hanyar kwarewar da s**a samu a lokacin aiki.

Sai dai har yanzu gwamnati ba ta bayyana ranar da za a fara aiwatar da shirin ba, ko kuma adadin tsofaffin jami’an da za a dauka.

Masana harkokin tsaro na ganin cewa wannan mataki na iya taimakawa wajen karfafa tsaro a matakin al’umma, tare da rage tasirin ta’addanci da ‘yan bindiga a sassan kasar.

Address

Jega

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real ishaka jega posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real ishaka jega:

Share