Kashere tech TV

Kashere tech TV Gaming is my favorite part of life
(1)

Yesss! Insha Allah 💪 please I need ur prayers first....     ゚
09/06/2026

Yesss! Insha Allah 💪 please I need ur prayers first....

Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a wajen taron shugabannin manyan kamfanonin Afrika, wanda aka gu...
16/05/2026

Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a wajen taron shugabannin manyan kamfanonin Afrika, wanda aka gudanar a Kigali, babban birnin kasar Rwanda.

A cewar shugaba Tinubu ‘yan Najeriya suna so gwamnati ta samar musu da tituna masu inganci, asibitoci da sauran ababen more rayuwa, amma kuma basa son biyan haraji.

14/05/2026
12/05/2026

Hair straightener and Dryer Full set....

Yanzu Don Allah a Irin Wannan Yanayi Tayaya Zasu Fara campaign ɗin nasu,...Kada Ku manta Fah Ko Tutar Apccc Aka Gani yag...
12/05/2026

Yanzu Don Allah a Irin Wannan Yanayi Tayaya Zasu Fara campaign ɗin nasu,...

Kada Ku manta Fah Ko Tutar Apccc Aka Gani yageta akeyi, Kaga Ashe Idan ɗan APC Kuma yashigo hannu Kam Sai Abinda Allah Yayi😂😂😂...

Ni dai Kashere tech TV Bana siyasar jam'iyya Kuma Duk inda Kaji ance nayi zabe Toh ka Duba waye Na zaɓa kada ka Duba jam'iyya...

Allah yasa Mun gane Karatun tinda wuri...

Menene wannan,?
09/05/2026

Menene wannan,?

Wannan sune jadawalin samples na earpods da Zamu kawo insha Allah 💪 Sannan zaka biya ayi order da kai saboda samun sauki
08/05/2026

Wannan sune jadawalin samples na earpods da Zamu kawo insha Allah 💪
Sannan zaka biya ayi order da kai saboda samun sauki

Babu wllh. Ai mutum ko bin mata yakeyi ko shaye‐shaye, ku saka shi ya fara Crypto/Forex Trading. Da kansa zai natsu don ...
08/05/2026

Babu wllh. Ai mutum ko bin mata yakeyi ko shaye‐shaye, ku saka shi ya fara Crypto/Forex Trading. Da kansa zai natsu don ub*nshi 🫵🥴😂

Barka da Ranar Jumua

Bari in ɗanyi tallah kafin in kawo....Wannan earpod ɗin da kuke gani, A China na ganshi Akan farashin $5.1 da nayi lissa...
07/05/2026

Bari in ɗanyi tallah kafin in kawo....

Wannan earpod ɗin da kuke gani, A China na ganshi Akan farashin $5.1 da nayi lissafi a kuɗin Nigeria yakai kimamin ₦7,450,

shine nace bari in kawo shi muyi review a kanshi..

Shin kuna ganin mutanen mu zasu iya siyan Shi a Farashin ₦9,500???

Idan kuna bukatar haɗa orders naku damu zaku iya yi mana mgn a WhatsApp...
07043421817...

Ibrahim Musa

Ga yadda zaka samu $5 kyauta daga Bybit 🔥⤵️> Ka shiga profile ɗinka na BybitSaika je zuwa “Services” ka nemi “Bybit Pay”...
28/04/2026

Ga yadda zaka samu $5 kyauta daga Bybit 🔥⤵️

> Ka shiga profile ɗinka na Bybit

Saika je zuwa “Services” ka nemi “Bybit Pay”

A cikin Bybit Pay, duba “Explore the World”

S**a canja region zuwa “Sri Lanka”

Sai ka karɓi coupon na $5

Sai ka koma dashboard na “Bybit Pay”

Sai ka danna “Bank Transfer”

Sai ka saka bayanan bankinka

Sai ka saka adadi tsakanin ₦6500 - ₦6800 (kimanin $5)

Kana tura wa, za a biya da coupon ɗin $5 kyauta 💸

Update daga wajen Nababa North
Barka da safiya

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kashere tech TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kashere tech TV:

Shortcuts

Share