Sarkin yakin Dariqar kaurasiyya

Sarkin yakin Dariqar kaurasiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin yakin Dariqar kaurasiyya, Science, Technology & Engineering, namadi Street, Kaduna.

12/11/2026

Duk mai matsalar kudi yayi mani magana...

Insha Allah zan hada shi da wanda zai sayi wayan shi🥱

12/11/2026
kai wallahi Tunibu must go
08/11/2026

kai wallahi Tunibu must go

07/11/2026

ga wazirin kasar hausa

Allah ya maka gwamnan Bauchi

07/11/2026

Kunga Tax Reform!! ( Dokar Haraji) hmmmmmmm….

Mutane baza Su gane ba Illar shi ba, Sai idan Olu ya zarce…….

Talaka zai ce Waiyoo Allah……

Ni dai nawa Fadakarwa ne!! Kuma bazan taba cewa mutane Ga wanda zaku zaba ba…. Shi yasa Ban Taba kafa hoton wani Dan Takara nace ku zabeshi ba. Ko kuma nayi mishi campaign ba.

Dalili na anan shine kar daga baya wasu s**e ai Barr kai kace ga wanda zamu zaba. Zabe Ra’ayinku ne kuma Yancinku ne!!!

Anma dai Mai Daki shi yasan inda yake mishi yoyo..... Ku Tuna Farashin Mai, Rashin Tsaro. Tsadar Rayuwa. Muzgunawa Yan Jam'iyar Adawa. Nuna Bangarenci. kuma yadda Arewa take komawa......

AMMA DAI kafin kuyi zaben. Kusan waye zaku zaba….. JIKI DAI MAGAYI…….

TMG…….

we build
06/11/2026

we build

Address

Namadi Street
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin yakin Dariqar kaurasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share