11/02/2024
BONANZA BONANZA!!
Karka yarda da rashin aikin yi ko talauci a bana.
Kayi rijista domin samun damar zama kwarrarran injiniyan Solar a makwanni 5. Wannan training din ya haɗa da komai da komai k**a daga theory, design, practical, maintenance and repair, hanyayo kare kai daga hatsari da kuma kulla mu'amala me kyau da customers a farashi mai rahusa domin akwai ragin kaso 50%.
An fara rijista za kuma a gama rijista a 14 ga watan February. Za'a fara training 15 ga watan Fabrairu, 2024.
Muna da zaɓuɓɓukan biyan kuɗi masu sauqi domin mutun zai iya biya biyu ko lokaci guda.
Ƙarin sauqi ga mutum 30 da s**a fara rijista.
Ana samun horo a cikin harshen Ingilishi da Hausa.
Kowa da kowa zai iya shiga wannan horon.
Muna da zaɓuɓɓukan karatu a lokuta daban daban saboda dalibai da ma'aikata. Muna da ajujuwan Litinin - Alhamis ko Asabar da Lahadi.
Kuna buƙatar wannan horo musamman idan ku ba ku da aikin yi, mata, ɗalibai, wanda ya kammala karatun digiri, wanda ya yi ritaya ko kuma mai saka solar dake neman sabunta ƙwarewar sa zuwa sabon tsare-tsare da fasaha na duniya.
Horon ya yi daidai da ƙa'idodin Biritaniya.
Idan baku shiga wannan horon ba zaku rasa:
• Damar zama miloniya kafin karshen shekara.
• littafai kyauta, satifiket da mentorship kyauta.
• Damar da za mu iya daukar ka aiki.
• Damar buɗe sana'o'i da guraben aikin sama da dozin.
• Damar zama ogan kanka da kanka.
Muna da ƙwararrun masu horarwa waɗanda a shirye suke su ba ku ƙwarewar da ake buƙata don ku zama ƙwararru. Wasu daga cikin Masu horarwar mu sunyi karatu a:
• London school of public relations limited, United Kingdom.
• Jami'ar Delft, Netherlands.
• Cibiyar Fasaha ta Indiya, Indiya.
• Dangote Ultra modern skills acquisition center, Nigeria.
Me yasa mata zasu shiga wannan horon:
Mata ko matan aure zasu iya samun kuɗi da Solar daga gidajen su ta:
• Mai Koyar da Solar/Malamai.
• Mashawarcin Solar.
• Mai tsara aikin Solar.
• Mai sayar da kayan Solar.
• Zaki iya bude wajen sa solar ki dau ma'aikata.
Wasu daga cikin abubuwan da zamu koya muku sune k**ar haka:
• Health and safety in the solar industry.
• Teamwork in the solar industry.
• Power Calculations.
• Load analysis and estimate.
• Handling of tools and equipments in solar installation.
• Solar systems designing.
• Racking in the solar installation.
• Installation of Solar panels.
• Installation of charge controllers.
• Installation of Batteries.
• Installation of Inverters.
• Materials and Accessories design and installation.
• Commissioning,
Decommissioning, Testing, Operation and Maintenance of Solar systems.
• Customer service in the solar industry.
Wasu daga cikin damar yin aiki da za ku buɗe wa kanku ta hanyar shiga horonmu.
• Injiniyan Solar.
• Masanin fasahar Solar.
• Mai gyaran Solar
• Mai saka Solar.
• Manajan Ayyukan Solar.
• Mai bada shawara a kan Solar.
• Mai tsara aikin Solar.
• Manajan tabbatar da yin ingantaccen aikin Solar .
• Mai tallan Solar.
• Malamin Solar ko Mai Koyarwa.
• Siyar da kayan aikin solar.
Don haka me kuke jira kuyi sauri kuyi rijista don tabbatar da guraben ku.
Don ƙarin bayani duba hotuna ko ku tuntuɓe mu a:
NO.C1 block C, Hamisu Abba Plaza, Kasuwar Tarauni by Maiduguri road Kano, Nigeria.
09077921278
09069756454
Whatsapp: 09077921278
Facebook:.
Instagram: .
Tiktok:.
E-mail: [email protected]
Yanar Gizo: https://haleemsolarsolutions.mystrikingly.com/