17/12/2021
*Assalamu alaikum*
Sunana MARYAM SALISU, ni ambassador ce a wanan company na Greenleaf. Ya iyali and business? Allah ubangiji ya kara sanya albarka a rayuwar mu baki daya.
Zamu danyi taqaitaccen bayani akan wannan kasuwanci na Greenleaf.
Greenleaf company ne daga qasar China yakai a qalla she Kara 22 Yana Kaya na shafe shafe masu inganci a qasar organic products marasa illa in akace organic products Ana nufin Kaya da akayi su day tsirrai ko wasu natural abubuwa ba masu chemical ba Basu da illa a jikin mutum babba ko yaro
Kayan Greenleaf sunkai almost 5000 tunda ga Turare
Body cream
Soap
Lip stick
Hand cream
Hand sanitizer
Lundry wash
Dish wash
Slipers
Fry pan
Alkaline cup
Pad
Panty liner
Kai bani iya kisafawa duka er uwa har pilo akwai shi
Tsarin wanan business baya da wuya
Kiyi registration da 137500
Zaa Baki kaya wadanda zaki saida su sama da 100k
Sauran kudin zaa mayar maki da su voucher na kudi 522k
Wannan voucher zai Baki damar sake siyayya akan kudi kadan
Kafin wannan voucher ya Kare Zaki samu ribar 522k to me Kika manta
A company da Komi suna da kaya da yawa na amfanin yau da kullum
Sai Kuma ki kiyi kokari ki kawo mutun biyu kachal masu 137500
Nan take Zaki samu riferal bonus na 38k
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
Suma Wanda Kika kawo suyi hakan... Shikenan fa haka abin zai ci gaba da tafiyaπππππππππ
Kuma a sake biyan ki in na qasan ki s**a kawo hakan zaai ta tafiya
Wasu zasu ji ance voucher 522k Basu San miye ba amfanin voucher ba. Amfanin voucher shine idan kin Zo kina son ki Kara sayen wani abun zaa Baki kayan a cikin sauki kasa da farshin sa a company misali zaki sami abin 10,000 sai ki biya 7,000 sai a cire 3,000 daga cikin voucher din ki , karshe kiga kin sami karin riba, haka zaai tayi har voucher 522k ta kare
Registration kala kala ne a Greenleaf wasu Basu da damar Yi da 137,500 akwai na qasa da haka Kuma shima in Kika kawo wani zaa biya ki
Akwai register da akeyi da 39,000 shine bronze in kikayi register da bronze zaa Baki voucher N112,000 kyauta kina amfani da ita wajen sayan kaya. gsky bama ba da goyo bayan yin karami pack domin baza kasami trip dashi ba. ga kuma bonus damuke samu 38k ke saidai kasami 9k shikenan fa. amma inkayi babba zaka famtamawa
Akwai Kuma wacce akeyi da 55k wato silver kenan shi Kuma zaa Baki voucher #182,000
Akwai kuma wacce ake da 82k gold kenan ita Kuma voucher #336,500 zaa baki
Se platinum register da 137k ne zaa Baki voucher #522,000
Karku manta fa zaa baku kayan da zaku sayar ku samu riba bayan voucher nan faππππΏππΏ
Se diamond Zaki register da 390k zaa Baki voucher 1,680,000 million ake magana faππ duk a kyauta hmmm
Qarshen matsayi Kuma shine crown shikuma 780k ne zaa baka voucher 3,350,000 millionππΏππΏππΏ.
Contact us via 08125840696 for more details.
Thanks as you come