Ɗalibin Sunnah

Ɗalibin Sunnah Ɗalibin Sunnah!
(6)

wani dandali ne na musulunci da aka sadaukar domin yaɗa ilimi, tunatarwa, da ƙarfafa gwiwa ta hanyar gajerun bidiyoyin musulunci da wa'azi. 💙 https://whatsapp.com/channel/0029Vax6KbHDTkKAhrSCl11w

13/05/2026

Idan sauraren waƙa yayi maka yawa — toh sai kaji baka kaunar Alqur'ani





❤️❤️
❤️❤️❤️❣️

13/05/2026

Enjoy the melody of the Qur'an 😍🤗

# #





❤️❤️
❤️❤️❤️❣️

12/05/2026

Wani yace ba wanda yafi Allah adalci...





❤️❤️
❤️❤️❤️❣️

10/05/2026

Gombe ta mallam ce in sha Allah 🇳🇬 💔

# #





❤️❤️
❤️❤️❤️❣️

09/05/2026

Tambaya!

A wace shekara a kayi yakin badar? Kuma nawa ga wata?

09/05/2026

Allah ka tsare mana imanin mu

# #





❤️❤️
❤️❤️❤️❣️

08/05/2026

Allah ya halicci kowa da banbanci don kowa ya zama na musamman

Kayi alfahari da naka.

KU MATSO KUSA KUJI — SOYAYYA MAI DAƊI A MUSULUNCI. ❤️ 💐Wata rana wani maigida ya dawo gida a gajiye bayan wahalar neman ...
07/05/2026

KU MATSO KUSA KUJI — SOYAYYA MAI DAƊI A MUSULUNCI. ❤️ 💐

Wata rana wani maigida ya dawo gida a gajiye bayan wahalar neman abinci… 😊
Daya shiga gida sai ya tarar da matarsa ta aje masa abinci cikin tsari mai kyau tana murmushi.

Sai yace mata cikin raha:
"Wallahi duk wahalar duniya tana gushewa idan naga murmushinki." 🤍

Ita kuma ta ɗan sunkuyar da kai tana dariya tace:
"Ni ma farin cikina shine ganin ka cikin kwanciyar hankali." 🌸

Ba kuɗi masu yawa bane s**a gina soyayyar su…
Ba kyaututtuka masu tsada bane…
Sai dai: ❤️ kulawa,
❤️ girmamawa,
❤️ tausayi,
❤️ da kalamai masu daɗi.

Haka soyayya take a Musulunci — tana cikin ƙananan abubuwa masu cike da rahama. ✨

Mafi kyawun misali kuwa shine Manzon Allah S.A.W, domin Annabi ﷺ ya kasance mai nuna soyayya ga iyalansa

🌹 yana murmushi da su,
🌹 yana yi musu magana cikin natsuwa da tausayi,
🌹 yana taimaka musu a gida,
🌹 har ma yana wasa da su cikin raha da annashuwa. 😊

An rawaito cewa yana kiran Nana A’isha رضي الله عنها da sunaye masu daɗi cikin soyayya da kulawa S. A. W. 🤍

Allah ya azurta mu da soyayya mai albarka, nutsuwa da amana. 💐

07/05/2026

Gombe ta mallam ce in sha Allah 💯💔

07/05/2026

KANADA IDO WANI BEDA IDO — KANADA ƘAFA WANI....🥺

# # #

❤️❤️ ❤️❤️❤️❣️
❤️🥰

07/05/2026

ALQUR'ANI ABOKINA 😀

# # #

❤️❤️ ❤️❤️❤️❣️
❤️🥰

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ɗalibin Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share