31/03/2025
MUNA TAYA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI BARKA DA KARAMAR SALLAH.
Customers Namu Kune Abin Alfahrinmu.
Kuci gaba da zuwa gidan man mu domin samun man fetur da gas akan fara shi me rahusa.
Sannan koda yaushe idan kazo zaka samu abinda kake bukata k**a daga .
1 Petrol
2 Gas
3 da lemukan kwalba masu sanyi.
Tare da tarba cikin aminci da mutuntawa.
Tun daga karfe 6:00 am har zuwa karfe 8:30pm a addreshin mu dake Rigar Fulani No5 Jos/Maiduguri Road Potiskum
Abokan cinikayyar mu kune abin Alfahrinmu.