29/04/2025
Innalillahi wa inailahirajuun Allah yayi wa makofcinmu mal lawal mu,allim rasuwa Wanda ke ayki a Demonstration secondary school sakamako rashin lafiya, Allah yajikasa da rahma yagafartamasa kurakuransa, janaza gobe da safe karfe goma 10:00am