30/10/2024
Al-hayaa'u Minal Imaan = tsafta,iya daga cikin Imani.
Wal imaanu fil jannati = Imani Kuma yana cikin Aljannah.
Wal bazaa'u Minal Jafaa, = Shakiyanci Yana cikin jafa'i
Wal Jafaa'u fin Naar 🔥 = Jafa'i Kuma Yana Wuta.
Allah ya kare mu.
Hadisan Annabi s a w 🎉
Haji Isa Zing Na Annabi (C) 2024