16/10/2026
JUMU'A MUBARAKA! 🕌✨
Allah ya sanya albarka a cikin gidajenmu da sana'o'inmu.
Muna godiya ga duk abokan cinikin Turaki Furniture a Kano, Abuja, Jos da ko'ina.
Wane irin kayan daki kuke mafarkin sakawa a sabon gidan ku?
Allah ya cika mana burikanmu na alheri.
Turaki Furniture - Kano
WhatsApp: 07035954147